Arsenal za ta karɓi bakuncin Manchester City a wasan mako na 24 a Premier League da za su kara ranar Lahadi a Emirates. Gunners tana mataki na biyu a teburi da maki 47 da tazarar maki shida ...
Ba lalle ba ne ɗanwasan Ingila Marcus Rashford, da ya bar Manchester United zuwa Aston Villa a matsayin aro, ya sake buga wa ƙungiyarsa ta asali saboda dangantakarsa da ƙungiyar. (Guardian ...